fbpx
Thursday, May 19
Shadow

An min wahayi akan tsayawa takarar shugaban kasa>>Ministan Kwadago Chris Ngige

Ministan kwadago, Chris Ngige ya bayyana cewa, yayi Azumi kuma yayi addu’a kuma an masa wahayi kan tsayawa takarar shugaban kasa a Najeriya.

 

Ngige ya bayyanawa magoya bayansa hakane a jihar Enugu inda suka tsareshi suka ce sai ya gaya musu maganar tsayawa takarar shugabancin Najeriya.

 

Ngige ya gayawa magoya bayan nasa cewa, kwanannan zasu ji labari me dadi daga gareshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ku rika koyar da ya'yan ku tarbiyyar mutunta addinin kowa da nisantar cin mutuncin addini ko al'adar kowa ta kowane hali>>kiran El-Rufai ga iyaye

Leave a Reply

Your email address will not be published.