A jiyane tauraron fina finan Hausa, Ali Nuhu ya dana Fatima Makamashi sarautar Jakadiyar FKD, watau kamfaninshi na yin fina-finai, jarumai da yawa da ‘yan uwa da abokan arziki sun hakarci taron inda suka shaida wannan nadin sarauta kuma suka taya Fatimar murna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muma muna tayata murna da fatan Allah ya taya riko.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});