fbpx
Saturday, June 25
Shadow

An nemi amarya sama ko kasa ba’a gabataba a ranar aurenta a Zariya

Daga Muhammad Inuwa Zariya

“A ranar asabar din nan data gabata ne, aka daurama wata budurwa aure, Bisani ango bai Shiga daki ba aka nemeta aka rasa.”

“Amaryan ta gudu ne, bayan da aka daura mata aure, wakilin mu yabi al’amarin a domin jiyo ba’asin afkuwan hakan. “inda aka bayyana masa cewa! dama yarinyar bata so tun lokacin da saurayin yake zuwa samar taka wajanta.”

“ALFIJIR HAUSA ta jiyo cewa! Sai dai shi saurayin ya rufewa iyayen yarinya ido da kudi ne tare da ‘yan uwanta.

Karanta wannan  An dena baiwa yaran makarantun gwamnati abincin talkafi a jihar Anambra bayan masu dafa abincin goma sun mutu

“Bugu da kuma kari shima angon da kansa yasan bata sonshi har ga kasan zuci”

“Wannan lamari ya faru ne a anguwan kusfa, a wani gida kusa da gidan mal sani ta nuna dake kusfan birnin a birnin zariya.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.