fbpx
Thursday, June 30
Shadow

An nemi EFCC ta kama Delegates din da suka zabi Atiku saboda wai sun karbi kudi

Kungiyar HURIWA dake saka ido kan yanda ake gudanar da mulki a Najeriya ta bayyana bukatar a kama delegates din da suka zabi Atiku a zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na PDP da aka yi a daren jiya.

Wakilin HURIWA, Comrade Emmanuel Onwubiko yayi zargin cewa, ba’a yi gaskiya ba a wajan zaben inda yace EFCC ya kamata ta kama wakian da suka yi zaben.

 

Yace abin kunyane yanda wakilan EFCC suka shiga wajan zaben amma basu tabuka komai ba wajan hana raba kudaden.

Leave a Reply

Your email address will not be published.