fbpx
Friday, July 1
Shadow

An nemi gwamnatin jihar Legas ta samarwa ‘yan achaba aikin yi bayan ta hana su aiki da baburansu

Dan jaridar yanar gizo, Shuaibu Gidado yayi kira ga gwamnatin jihar Legas cewa ta samarwa ‘yan achaba aikin yi bayan ta hanasu aiki da baburansu.

Inda yace ya kamata gwamnatin tayi la’akari da halin da zasu tsinci kansu a ciki kafin ta hanasu gudanar da ayyukan nasu.

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ne ya saka wannan dokar a kananun hukumomi shida na jihar tun ranar daya ga watan yuni.

Kuma ya saka dokar ne bayan da wasu ‘yan achaba suka kashe wani injiniya mai gyara a Lekki.

Leave a Reply

Your email address will not be published.