fbpx
Friday, August 12
Shadow

An nemi kasar Amurka ta saka Najariya cikin kasashe masu hana korostoci walwala

Wani Sanatan kasar Amurka ya nemi Shugaban kasar, Joe Biden da ya saka Najariya cikin kasashen dake hana yin addinin Kirostanci yanda ya kamata.

 

Yayi zargin cewa, ana cin zarafin korostoci a Najeriya saboda addinin su.

 

 

The United States of America Senators, Marco Rubio and Josh Hawley have written to President Joe Biden to relist Nigeria as a ‘Country of Particular Concern’ over increasing cases of violence against Christians in the country.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tinubu zai cigaba da gina Najeriya kamar yadda shugaba Buhari yayi, cewar kungiyar yakin neman zabensa

Leave a Reply

Your email address will not be published.