fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

An nemi shugaba Buhari daya gaggauta tsige ministan cikin gida saboda ya kasa kare harin da ‘yan bindiga suka kaiwa gidan Yari na Kuje

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Huriwa ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya tsige minkstan cikin gida, Rauf Aregbesola saboda ya kasa kare hare haren da aka kaiwa gidajen yari.

Inda kungiyar tace cikin shekaru biyar ‘yan bindiga sun kai hare hare gidajen yari sau 15 kuma sun sake mutane kusan 3000 saboda haka ya gaza ya kamata a tsige shi.

Kungiyar ta bayyana hakan ne biyo bayan harin da ‘yan bindigar suka kaiwa gidan yarin Kuje dake babban birnin tarayya ranar talata.

Karanta wannan  Hallau rundunar sojin sama ta sake kashe shugaban 'yan ta'addan jihar Katsina tare da tawagarsa

Wanda anan ma skja saki mutane kusan 600 hadda ‘yan ta’addan Boko Haram 64.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.