fbpx
Monday, August 15
Shadow

An nemi shugaba Buhari yayi murabus tunda yace mulki akwai wahala ya kosa ya sauka

Kungiyar dake kare hakkin bil’adama ta HURIWA ta cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari yayi murabus idan mulki da wahala.

A safiyar yau mun kawo maku labarai mai takan shugaban kasar yace mulki akwai wahala ya kosa ya sauka ya mikawa wanda yaci zabe.

Wanda hakan ne yasa kungiyar kare hakkin bil’adamar tace masa kawai yayi murabus idan mulkin da walaha kar ya cigaba da bata kasar har zuwa shekara mai zuwa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Siyasa: Atiku ya aurar da yarinyar Sule Lamido ga jigon APC a jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.