fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

An nemi ‘yan takarar shugaban kasa na Najeriya su gaggauta bayyana kadarorinsu kamin lokacin zabe yayi

Kungiyar SERAP dake saka ido kan yanda ake gudanar da mulki a Najeriya ta bukaci ‘yan takarar shugaban kasa na Najeriya dasu bayyana kadarorinsu kamin lokacin zabe.

 

Kungiyar ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda kuma ta nemi ‘yan takarar da su nesanta kansu da sayen kuri’u.

 

Karanta wannan  Duk shekara, gwamnati na ware biliyan 1 dan tallafawa 'yan Najariya>>Minista Sadiya

BREAKING: 2023: We’ve asked Atiku, Tinubu, Obi, and other presidential candidates to immediately publish their assets and reject vote-buying before and during the elections.
@atiku @officialABAT @PeterObi @KwankwasoRM @YPPNational @Pres_Adebayo @YeleSowore @DumebiKachikwu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.