fbpx
Friday, January 15
Shadow

An Rabawa Talakawa Biliyan 23.7 daga Kudin Abacha da aka kwato

Wani bincike da wata kungiya me zaman kanta dake saka ido kan harkokin Gwamnatin kan yanda ake amfani da kadarorin da aka kwato,MANTRA a takaice ta gudanar ya bayyanar da cewa an rabawa ‘yan Najeriya Mafiya bukata Biliyan 23.7 cikin Kudin Abacha Dala Miliyan 322.5 da da aka kwato daga kasar Switzerland.

 

Rahoton yace gidaje 703,506 ne suka amfana da Naira 23,742,580,000 da gwamnati ta rabar.

 

Wannan basa cikin kudin da gwamnati ta raba na tallafin Coronavirus/COVID-19.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

33 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *