fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

An sace mutane 17 a Shiroro jihar Naija

Rahotanni daga Bassa/Kukoki dake karamar  hukumar Shiroro ta jihar Naija na cewa mutane 17 ne ‘yan Bindiga suka sace.

 

Daily Post ta ruwaito cewa an kai harinne da misalin daren jiya, Asabar inda ‘yan bindigar suka shiga kauyuka kusan 3 suna sace mutane akalla 5 saga ciki.

 

Shugaban wata kungiya maau kishin yankin Shiroro, Sani Abubakar ya tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *