fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

An sace mutane 18 ciki hadda masu shayarwa 4 a jihar Kaduna

Lamarin ya farune a wani kauyen Mando dake karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna da misalin karge 2 na daren jiya, Laraba inda ‘yan Bindigar suka shiga garin suka sace mutanen da kuma awon gaba da kayan abinci da sauran wasu kayan Amfani.

 

Yan Bindigar sun shigane a mashina da yawa inda suka kama rika bi gida-gida suna kwashe kayan amfani musamman na Abinci.

 

Masarautar Birnin Gwari ta tabbatar da faruwar lamarin a sanarwar data fitar inda tace bayan kwashe lokaci ana samun kwanciyar hankali an sake samun hari.

 

Ta yi kira ga hukumomin Tsaro musamman na Sojoji da su tashi tsaye akan Lamarin.

After relative calm along Birnin-Gwari-Funtua road after the sustained onslaught by security forces, we regret to inform the general public of an attack at Mando village, a distance of five kilometres from Birnin-Gwari town.

 

“In the latest incident, armed bandits attacked Mando shortly after midnight around 1.30 am and abducted eighteen people, including four nursing mothers,” the statement read.

 

“The armed bandits did a house-to-house search for grains, other food items and property whose value is yet to be quantified.

 

“The eighteen people abducted include four nursing mothers with their babies and ten able men.

 

“We are calling on the security personnel, particularly the Airforce Field Base Birnin-Gwari, that is just three kilometres to Mando, and the governments, to be more proactive in protecting lives and property.

 

“We equally urged our citizens to assist in reporting suspicious elements and their collaborators.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *