fbpx
Monday, August 8
Shadow

An sace wata Amarya kwanaki 2 kamin aurenta a Kano

Wata Amarya da ake saura kwanaki 2 a daura aurenta, Amina Gwani ta bace a Kano, inda ake zargin an sace tane dan neman Kudin Fansa.

 

Rahotanni sun bayyana cewa an sace Aminane dake Koki Quarters a Kano bayan da a ranar Juma’ar data gabata.

 

Ganin karshe da aka mata shine da yammacin Ranar Juma’a bayan data bar Koki zuwa Makaranta,  kamar yanda Danginta suka bayyana.

 

Kawunta, Gwani Yahuza Gwani ya tabbatar da faruwar lamarin amma yayi watsi da zargin da ake cewa itace ta boye kanta saboda bata son auren.

 

Shima dai Angon, Umar Hassan yace suna son Juna shinda Budurwar tasa. Dan haka ba boyewa tayi ba.

 

“I was driving when I called her but her line was not going through, and she later called me where we spoke on our wedding preparations, as the network was bad I promised to call her back as soon as I come back.

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

 

“When I came back, it was already 11pm. I called her number but the number was not going through. I did not expect anything as I was thinking it was a network problem. The following morning I called her but the number was not connecting. It was later her senior brother called me and told of what had happened, consoling me to remain calm and pray hard,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.