fbpx
Saturday, September 19
Shadow

An sake samun Sabbin mutum 126 wanda su ka harbu da Coronavirus/Covid-19 A Najeriya

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 126 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.

Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar Laraba 16 ga watan Satumba shekara ta 2020.

Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:

Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum 47,872 sannan kuma an samu.mutuwar mutum 1,091 a fadin kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *