fbpx
Friday, February 26
Shadow

An saki masu zanga-zangar SARS ds aka kama

Jami’an tsaron ‘yansanda sun saki masu zanga-zangar SARS da suka kama su 40 a Legas.

 

Cikin Wanda aka saka hadda me wasan barkwancinnan, Mr. Macaroni. Kotu ce ta bada belinsu akan Naira Dubu 100 kowanne da kuma wanda zasu tsaya musu.

40 #OccupyLekkiTollGate protesters granted bail in the sum of 100,000Naira each with a surety in like sum, popular comedian, Debo Adebayo @mrmacaronii, arrested earlier in the day was one of the 40 granted bail

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *