fbpx
Monday, March 1
Shadow

An sako Fasinjoji 21 da aka yi garkuwa dasu a Jihar Naija

Gwamnan Jihar Naija, Abubakar Bello ya sanar da cewa an sako fasinjoji 21 da aka yi garkuwa dasu.

 

Fasinjojin na Tafiyane a motar hukumar Sufuri ta jihar yayin da aka yi garkuwa dasu din.

 

Saidai gwamnan bai sanar da cewa ko an biya kudin fansa ba ko kuwa a’a. Akwai dai daliban Makarantar Kagara da suma aka yi garkuwa dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *