Sunday, June 7
Shadow

An samu karin mutane 20 da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

Hukumar kula da cututtuka ta Najeriya,  NCDC ta  bayyana cewa karin mutane 20 aka samu sun kamu da cutar a yau.

 

Hukumar ta bayyana jihohin da aka samu cutar kamar haka:

 

Legas, mutum 13,sai mutum 4 a Abuja, sai karin mutum 2 a Kaduna, sai kuma mutum 1 a Oyo.

 

Yawan wanda suka kamu da cutar a Najeriya yanzu sun kai 131 kenan inda aka samu mutum 2 sun mutu.

 

 

Hukumomi na ci gaba daukar matakai dan ganin an yi yaki da yaduwar cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *