fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

An samu karin mutane 27 masu Coronavirus/COVID-19 a Kaduna>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa an samu karin mutane 27 da suka kamu da muguwar cutarnan ta Coronavirus/COVID-19.

 

Yace an kai jinin mutane 200 ne da ake tsammanin suna dauke da cutar wanda daga cikine aka samub27 da cutar.

 

Yace 13 daga cikin wadanda aka samu din sun fitone daga karamar hukumar Kaduna ta kudu bayan bibiyarsu da aka yi, sai kuka 11 da suka fito daga karamar hukumar Kaduna ta Arewa, sai 3 daga Zaria.

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

 

Gwamnan ya kara da cewa akwai kuma mutane 7 da suka warke ake so a sallamesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.