fbpx
Wednesday, July 15
Shadow

An samu karin mutum 245 masu cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya jihar legas nada 131 jigawa nada 16

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka a Najeriya ta fidda sanarwar Kara samun sabbin masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya da ya Kai 245.

Ga jerin jahohin da aka samu karin.

131-Lagos 16-Jigawa 13-Ogun 12-Borno 9-Kaduna 9-Oyo 9-Rivers 9-Ebonyi 8-Kano 7-Kwara 5-Katsina 3-Akwa Ibom 3-Sokoto 2-Bauchi 2-Yobe 1-Anambra 1-Gombe 1-Niger 1-Ondo 1-Plateau 1-FCT 1-Bayelsa.

Ya zuwa yanzu adadin masu cutar ya kai 7,261.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *