fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

An samu karin mutum 248 masu dauke da corona a Najeriya inda jihar legas keda 81 jigawa keda 35

Cibiyar dakile yaduwar cututuka ta sake fidda sanarwar Kara samun mutum 248 masu dauke da cotonavirus a Najeriya wanda yanzu adadin ya kai 4399.

 

Ga jerin jihohin da aka samu karin.

81-Lagos
35-Jigawa
26-Borno
26-Kano
20-Bauchi
13-FCT
12-Edo
10-Sokoto
7-Zamfara
4-Kwara
4-Kebbi
2-Gombe
2-Taraba
2-Ogun
2-Ekiti
1-Osun
1-Bayelsa

An sallami mutum 778 inda mutum 143 suka mutu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.