fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

An samu karin mutum 386 wanda suka harbu da coronavirus/covid-19 a Najeriya

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 386 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.

Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar As a bar 1 ga watan Ogusta shekara ta 2020.

Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:

 

Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum  20,087 sannan kuma an samu.mutuwar mutum 883 a fadin kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.