fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

An samu karin sabbin mutum 113 wanda suka harbu da Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 113 da suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 61,307 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

 

Baya ga haka an sallami mutum 56,557 a kasar baki daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *