Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 481 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.
Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar Alhamis 29 ga watan Yulin shekara ta 2020.
Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:
481 new cases of #COVID19Nigeria;
FCT-96
Lagos-89
Plateau-68
Ogun-49
Edo-44
Rivers-43
Oyo-25
Osun-23
Delta-15
Enugu-11
Kano-7
Kaduna-7
Bauchi-2
Bayelsa-1
Yobe-142,689 confirmed
19,270 discharged
878 deaths pic.twitter.com/M1PVjNbR1d— NCDC (@NCDCgov) July 30, 2020
Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum 19,270 sannan kuma an samu.mutuwar mutum 878 a fadin kasar.