fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

An samu karuwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya>>NBS

Hukumar Kididdiga ta Najeriya,  NBS ta bayyana cewa an samu hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya a watan Octoba da ya gabata.

 

Hakan na kunshene a cikin sanarwar da hukukar ta fitar a yau, Litinin. Yawan hauhawar farashin kayyakin ya kai kaso 14 a watan da ya gabata.

 

Wanda hakan ke nuna banbancin kaso 0.53 idan aka kwatanta da na watan Satumba me kaso 13.71.

“The urban inflation rate increased by 14.81 per cent (year-on-year) in October 2020 from 14.31 per cent recorded in September 2020, while the rural inflation rate increased by 13.68 per cent in October 2020 from 13.14 per cent in September 2020,” the report reads.

Core inflation, which excludes the prices of volatile agricultural produce, stood at 11.14 percent in October 2020, up by 0.56 per cent when compared with 10.58 per cent recorded in September 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.