Friday, December 12
Shadow

An Samu Mace Ta Farko Da Ta Kai Matakin Farfesa A Bangaren Haɗa Magunguna A Arewacin Nijeriya

An Samu Mace Ta Farko Da Ta Kai Matakin Farfesa A Bangaren Haɗa Magunguna A Arewacin Nijeriya.

Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria Ta Ɗaga Likkafar Hajia Hadiza Usman Ma’aji Zuwa Matsayin Farfesa Akan Haɗa Magunguna Na Clinical Pharmacy, Wadda Ita Ce Mace Ta Farko A Arewacin Najeriya Da Ta Kai Wannan Matakin.

Wace Irin Fata Za Ku Yi Mata?

Daga Jamilu Dabawa

Karanta Wannan  Kashim Shettima yayi magana bayan rahoton cewa an hanashi shiga fadar shugaban kasa ya yadu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *