fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

An samu me dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 na 3 a Najeriya

Jihar Legas ta sanar da cewa an samu mutum na 3 dake dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya.

 

Wanda aka samu da cutar wata matace ‘yar Najeriya me kimanin shekaru 30 data dawo daga kasar Ingila.

 

Shafin Twitter na ma’aikatar Lafiya ta jihar Legas din ta tabbatar da wannan lamari inda  ya bayyana cewa yanzu haka matar tana Asibiti dan kula da lafiyarta.

 

https://twitter.com/LSMOH/status/1239842260512051200?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.