fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

An samu rarrabuwar kawuna sosai a mulkin Buhari>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, an samu rarrabuwar kawunan ‘yan Najeriya sosai a mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Dan hakane Atiku yace idan aka zabeshi shugaban kasa, shi zai hada kawunan ‘yan Najeriya.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawa da wakilan PDP a Akure.

 

Atiku ya kuma ce zai baiwa bangaren tsaro muhimmanci.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Firaym ministan Habasha ya kawo ziayara Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.