fbpx
Monday, August 15
Shadow

An samu zaman lafiya a kudu masu gabashin Najeriya ne saboda Peter Obi, cewar Sheik Ahmad Gumi

Babban malamin Musulunci, Sheik Ahmad Gumi ya bayyana cewa an samu zaman lafiya a kudu maso gabashin Najeriya ne saboda Labour Party ta zabi Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban kasa.

Inda yace kuma hakan na nuna cewa tayar da hankulan al’umma da IPOB keyi dama don siyasa ne ba wani abu ba.

Malam ya kara da cewa suma ta fannin al’ummar Ododuwa an samu saukin hakan domin APC ta zabi Asuwaji Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan takararta na shugaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.