An Sayi Wani Dan Wasa Naira Dubu Daya A Wata Kungiyar Kwallon Kafa A Kano
Kungiyar kwallon kafa ta Young Attackers F.C Gezawa a jihar Kano ta kammala cinikin hazikin dan kwallo Dk Hussain daga kungiyar kwallon kafa ta Galadeema F.C Gezawa akan kudi naira dubu daya.

Daga Dini Ado Ahmad Gezawa