Bayan da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kammala kaddamar da ayyuka da rana, a ziyarar aiki ta kwanaki biyu da yake yi a garin Kano, An shirya mai liyafar cin abincin dare wadda itama jama’a da manyan jami’an gwamnati suka halarta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});