A ranar larabar data gabatane akaga hoton tallar kamfanin Dangote a babbar talabijin din talla ta kasar Amurka da ake kira da Nasdaq Tower, an tallata Dangotenne bayan da ya shiga jerin mutane hamsin masu karfin fada aji a Duniya ta bangaren kasuwanci da kamfanin labarai da kididdigar harkokin kasuwancin na Bloomber ya wallafa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Dangotene mutum daya tilo daga nahiyar Afrika daya shiga jerin mutane Hamsin din, kuma wannan talabijin ta talla da aka tallatashi a ciki na daya daga cikin guraren talla mafi daraja a Duniya.