fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

An tsinci jariri sabuwar haihuwa a jihar Bauchi

Rahotanni daga jihar Bauchi na cewa, an tsinci Jariri sabuwar haihuwa a wani kango dake yankin Sarkin Kudu na karamar hukumar Bagoro ta jihar.

 

Rahoton yace an ga jaririn a kwance a kasa. Kuma tuni ‘yansanda sun fara bincike kan lamarin.

Kakakin ‘yansandan jihar, Ahmed Wakili ya tabbatar da faruwar lamarin, wasu bayin Allah ne dai suka dauki nauyin rike yarinyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Allah ne ya umurce ni na boye su a cikin coci har sai Yesu ya dawo karo na biyu, cewar faston da aka kama yayi garkuwa da mutane 77 a jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.