An Yi Baranbaran Tsakanin Gwamnonin Arewa Da Na Kudu Kan Wanda Zai Yi Takarar Shugaban Kasa.
Gwamnonin Arewa sun ce ɗan takarar shugaban ƙasa daga yankin Kudu ba zai iya kada Atiku ba dole a baiwa ɗan takara daga ƴankin Arewa, su kuma gwamnonin kudu sun ce ba su yarda ba.