fbpx
Thursday, February 9
Shadow

An yi sunan diyar Mustapha Nabraska inda ya saka mata sunan Amina

A makon da ya gabata ne dai hutudole.com ya kawo muku rahoton yanda Tauraron fina-finan Hausa, wanda ya fi kwarewa a bangaren Barkwanci,  Mustapha Nabraska ya samu karuwa inda aka haifa masa mace.

 

Mustapha ya sanar da hakane ta shafinsa na sada zumunta.

 

An yi suna, inda Mustapha ya bayyana cewa, an sakawa yarinyar sunan Amina, kuma ita da mahaifiyarta duk suna cikin koshin lafiya.

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Nabraska ya sanar da haihuwar

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *