A Ibadan, Magoya bayan Sunday Igboho sun yi Zanga-Zangar ganin sai an sakeshi.
Lamarin ya farune bayan da kakakinsa, Olayomi Kioki ya sanar da cewa, suna shirin yin taron gaggawa a kofar gidan shugaban nasu.