A Yau Juma’a 26/3/2021 a yayin zaman Majalisar zartarwa ta Jihar Kano aka yiwa Mai Girma Mataimakin Gwamna Dr.Nasiru Yusuf Gawuna allurar rigakafin cutar Corona.
An dai yi wa mataimakin gwamnan allurar Oxford Astrzeneca a zagayen farko tun bayan isowar allurar Rigakafin ranar 5 ga watan da muke ciki Nigeriya.
A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya Ya kafa kwamitin karbar Zakka
Walllahi wallahi wallahi karyane ba ayimishiba kokundauka abanza muke zaune