fbpx
Monday, August 15
Shadow

An yiwa Tinubu tayin daukar Yahya Bello ko Ahmad Lawan a matsayin mataimaka saidai yace baya so

An yiwa Bola Tinubu tayin daukar Yahya Bello ko Ahmad Lawal a matsayin mataimakin shugaban kasa saidai yace bai son ko daya daga ciki.

 

Duka Yahaya Bello da Ahmad Lawal dai sun yi takarar neman tikitin shugaban kasa na jam’iyyar APC tare da Bola Ahmad Tinubu.

Kumama Dalilin da yasa kenan yace ba zai daukesu a matsayin abokan takararsa ba saboda idonsu akan kujerar shugaban kasa yake.

 

Hakan ya fito ne daga bakin wani na kusa da Bola Ahmad Tinubu din, kamar yanda jaridar Independent ta ruwaito.

Leave a Reply

Your email address will not be published.