fbpx
Monday, August 15
Shadow

An zargi dan Peter Obi da tattaka tutar Najariya

An zargi dan me neman takarar shugaban kasan Najariya, watau Peter Obi da tattaka tutar Najariya.

 

Bidiyon wani matashi da aka gani yana tattaka tutar Najariya ya yadu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ce dan Peter Obi ne.

 

Saidai me wa Peter Obi takarar mataimakin shugaban kasa ya bayyana cewa ba dan Peter Obi bane a bidiyon.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.