fbpx
Monday, March 1
Shadow

An zargi gwamnati da biyan Naira Miliyan 800 dan kubutar da daliban Kagara

A yayin da gwamnatin tarayya da ta jihar Naija da Zamfara suka shiga maganar kubutar da daliban makarantar Kagara dake Jihar Naija, an Samu Rahoton cewa an biya wanda suka sace daliban Kudin Fansa, Miliyan 800.

 

Hakan ya fito ne daga Jaridar Peoplesgazette inda tace kuma an saki daliban suna kan hanyar komawa gida.

 

Saidai a wani Rahoto na daban gwamnan Jihar Naijan, Abubakar Bello ya bayyana cewa ba’a saki daliban ba amma dai ana dab da samun hakan.

 

Sheikh Dr. Ahmad Gumi da ya tattauna da wasu shuwagabannin wanda suka sace daliban ya bayyana cewa sun nemi a saki wasu daga cikinsu da ake rike dasu. Kuma Rahoton Punchng yace gwamnatin jihar Naija na duba yiyuwar hakan.

 

“I met with people who know the people responsible (for the abduction), which is one step ahead. Before now, when there was a kidnapping, we wouldn’t know those responsible, but now, we have met a leader who knows (these people) because he is commanding a large area and knows the person who did it and he is going to speak to him and plead with him (to release the abducted pupils and other victims. Since there is a peace process going on, they should release them. They (the bandits) too have people arrested by security agents. So, I am telling people, this is turning into an insurgency.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *