fbpx
Thursday, September 29
Shadow

An zargi Peter Obi da kiwata ‘yan ta’adda

An zargi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi da kiwata ‘yan ta’adda gabanin zabe mai zuwa na shekarar 2023.

Mai sharhi akan labaran siyasa Deji Adeyanju ne ya zargi dan takarar shugaban kasar da kiwata ‘yan ta’adda saboda abinda mabiyansa keyi.

Inda ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa dan takarar shugaban kasa na Labour Party na kiwata ‘yan ta’adda gabanin zaben 2023,

Domin mabiyansa suna yiwa al’ummar da basa goyon bayansa barazar mutuwa sannan kuma suna yada labaran bogi suna zagin sauran ‘yan takarar shugaban kasar.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.