fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Ana binciken ma’aikatar ruwa kan sayar da kadarar Biliyan 2 akan Miliyan 13

Ofishin Odita janar na kasa na binciken yanda aka sayar da kadarorin Biliyan 2 akan Naira miliyan 13.6 a ma’aikatar ruwa.

 

Ana binciken ofisoshin hukumar dake jihohin Ogun da Osun ne inda anan ne hakan ta faru.

 

Kuma tuni kwamitin kula da kashe kudin gwamnati na majalisar tarayya ya gayyaci ministan ruwa dan jin ba’asi.

The Office of the Auditor General for the Federation has queried the management of the Ogun-Osun River Basin Development Authority for selling off government plant, property and equipment valued at over N2bn at a paltry sum of N13.618m.

Karanta wannan  Darekta janar na kungiyar dake yiwa Tinubu yakin zabe ya mika sakon dogiya ga gwamnonin Arewa saboda goyon bayan shugaban kasa na gaba na sukeyi, a cewarsa

The House of Representatives’ Committee on Public Accounts has consequently summoned the Minister of Water Resources and the Permanent Secretary of the ministry to explain the auction.

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.