fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ana binciken sayar da Filayen Biliyan 1.3 karkashin sarkin kano

Ana binciken sarkin Kano kan zargin hannu a sayar da filaye masu girman kadada 22 wanda da darajarsu ta kai Naira 1,295,000,000.

 

Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano ta fara binciken sarkin da wasu hadimansa da ake zargin sun karkatar da kudaden zuwa Aljihunansu.

 

Shugaban Hukumar, Muhyi Garba ya tabbatarwa da Daily Nigerian da binciken inda yace duk wanda aka samu da laifi ba zai tsiraba.

 

An yiwa tsohon sakin Kano, Muhammad Sanusi irin wanan bincike wanda har yanzu wadannan filaye ana kan bincike.

 

DAILY NIGERIAN gathered that the Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission, PCACC, is investigating the monarch alongside his top aides for allegedly diverting parts of the money to personal use.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

The chairman of the commission, Muhuyi Magaji, on Friday confirmed the probe to DAILY NIGERIAN, saying the commission would not spare anybody found culpable.

The agency had investigated the immediate-past emir, Muhammadu Sanusi II, over a similar issue and its report was used by the state government to remove the emir.

DAILY NIGERIAN gathered reliably that the land in question had been under the care of the anti-graft commission pending the conclusion of investigation, which started during the reign of the former emir.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.