fbpx
Monday, August 8
Shadow

Ana cuwa-cuwa a harkar dan haka mun daina baiwa matasa Tallafi>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana dakatar da baiwa matasa tallafi inda tace daga yanzu bashi zata rika basu.

 

Ta bayyana hakane ta bakin Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare wanda yace an samu Rahotannin cuwa-cuwa a kudaden da ake baiwa matasan, a wasu lokuta ma barnatar da kudin ake, shiyasa suka dauki wannan mataki.

 

Ya bayyana hakane a Awka wajan gudanar da wani taro da ake kan samarwa matasan karkara da ayyukan yi.

 

“With this we have decided that there would be no more grants to the youths, instead they shall be given loans that they will repay after an agreed period so that others will benefit from the same scheme.

Leave a Reply

Your email address will not be published.