fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Ana hada baki da manyan sojoji anawa Najeriya aika-aika>>Hukumar Sojojin Najeriya ta bayyana

Hukumar sojojin ruwan Najeriya ta bayyana cewa, ana hada baki da manyan sojojin ruwa anawa Najeriya satar danyen man fetur.

 

Hukumar ta bayyana cewa, a shekara me kamawa zata tabbatar da ganin an saka tsauraran matakai dan ganin an magance hakan.

 

Tace kuma duk wanda ya sake aka kamashi to lallai zai fuslanci tsatstsauran hukunci.

 

Shugaban rundunar sojojin, A.Z Gambo nebya bayyana haka a wajan wani taro da aka yi a Abuja.

 

Ya bayyana cewa, Hukumar sojojij ruwan Najeriya ta na aiki dan kare tattalin arzikin kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.