fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Ana kiran a saki Bala Sani da aka kama saboda caccakar Gwamnan Gombe

Wani dan kasuwa me suna Bala Sani na can daure a jihar Gombe saboda rubutun da yayi a shafinsa na Facebook da gwamnatin jihar tace ya zageta.

 

Dan shekaru 47 din ya shafe watan Azumin Ramadana a gidan yarin kamar yanda danginsa suka shaidawa Daily Trust.

 

Tuni dai ‘yan uwa da abokan arziki suka hau shafukan sada zumunta suna kiran a sakeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wani matashi mai samar da waraka daga cutar makanta ya bayyana a fakistan

Leave a Reply

Your email address will not be published.