fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ana kusa da kammala aikin shimfida Bututun mai daga Kogi zuwa Kano da Kaduna>>Mele Kyari

Shugaban kamfanin Mai na kasa, NNPC, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa suna kusa da kammala aikin shimfida Bututun gas daga Ajaokuta jihar Kogi zuwa Kaduna da Kano da akewa Lakabi da AKK.

 

Ya bayyana hakane a wajan kaddsmar da bangaren Karogo, Ighabi, Jihar Kaduna na shimfida Bututun Gas din.

 

Yace zuwa yanzu an cimma kaso 15 cikin 100 na aikin, kuma zasu tabbatar an kammalashi kamar yanda aka yi alkawari.

“The project is currently at about 15 percent completion but what is important for us to know is that we are crossing the river Niger, what we call the Ndoni-Aboh river crossing in Rivers and Delta states that will deliver gas from the eastern part to the country into the western corridor.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

“That means expanding gas supply into the helpline and also making gas ready. We are happy that this project is going on and we will deliver it on course and schedule.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.