Wannan baiwar Allah da ta bace ba’a ganta ba me suna Maimuna ana nemanta ga wanda Allah yasa ya ganta.
Dan uwanta, Muhammad Salihu ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta. Yarinyar dai ta fitone daga Minna jihar Naija.
Kuma yace tun ranar Juma’a rabon da a ganta.
