fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ana samun yawaitar Fyade musamman tsakanin Uba da ‘ya’ya mata a jihar Gombe>>Gwamnatin Jihar

Vwamnatin jihar Gombe ta koka da yawaitar Fyade inda a shekarar 2020 aka samu Rahotannin fyaden 200.

 

Hakanan ta koka da cewa yawanci kanana yara ne akewa fyaden inda akan samu yawaitar lamarin Uba yanawa ‘yarsa fyade.

 

Hakanan an samu rahotannin sata dan kudin fansa 10 inda a shekarar nan ta 2021 aka samu 5. Saidai gwamnatin jihar tace yawanci masu aikata laifukan sukan shiga jihar ne daga jihohi makwabta, Watau Adamawa da Taraba.

 

Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, Batari Naji Dauda da yake ganawa da manema labarai a ofishinsa ya bayyana cewa an samu rahotannin fyade 40. Yace akwai kuma rahotannin luwadi da Madigo da sauran ayyukan Ashsha da ake samu.

Addressing newsmen in his office at the weekend, the state Commissioner for Internal Security and Ethical Orientation, Batari Naji Dauda, stated that 40 rape cases were reported in Gombe.

 

While lamenting that the cases were often between fathers and female children, he said the victims were underage.

 

According to him, “37 were arrested for unnatural (gay and lesbianism) offences, 61 for act of gross indecency and three cases of abandoned children were recorded in 2020.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *