fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Ana tafka kazamar sata a Najeriya karkashin gwamnatin Buhari>>Inji kasar Amurka

Duk da ikirarin gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari na cewa gwamnatin tasa na yaki da rashawa da cin hanci, Kasar Amurka tace babu abinda ya canja game da satar kudin kasa.

 

Kasar tafe Shuwagabannin Najeriya da suka hada hadda gwamnoni na amfani da kariyar da doka ta basu wajan wadaka da kudin kasa.

 

Wannan na kunshene a cikin wani rahoto da kasar ta Amurka ta fitar.

 

Sanarwar tace akwai kuma cin hanci a bangaren shari’a da bangaren tsaron Najeriya.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *