fbpx
Monday, December 5
Shadow

Ana zanga-zangar nuna adawa da Mugabe a Zimbabuwe

‘Yan kasar Zimbabuwe sun fito kan tituna suna zanga-zangar nuna goyon baya ga shugaban sojan da suka hambarar da gwamnatin Robert Mugabe sannan suna nuna goyon bayan Mugaben ya sauka daga kan mulki, ya isa haka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A jikin wasu kwalayen da masu zanga-zangar ke rike dasu an rubuta ya isa haka Zimbabuwe ba kayan gadon ka bane dadai sauran sakonni dake nuna adawa da mugabe.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Jirgin kasan Abuja-Kaduna ya fara aiki a safiyar Litinin bayan watanni 9 da kai hari kan jirgin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *